Tehran (IQNA) Cibiyar nazarin taurari ta kasa da kasa ta sanar da cewa, sakamakon yadda a mafi yawan kasashen musulmi ba a iya ganin jinjirin watan Eid al-Fitr a yau Alhamis da ido tsirara ko kuma na’urar hangen nesa daga wani bangare na kasashen Larabawa da na Musulunci, Idi -Fitr zai kasance ranar Asabar mai zuwa.
Lambar Labari: 3488992 Ranar Watsawa : 2023/04/17
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Switzerland ta sanar a cikin wata sanarwa cewa matakin da Isra'ila ta dauka na gina sabbin gidajen zama 10,000 a matsugunan yahudawan sahyoniya haramun ne a karkashin dokokin kasa da kasa.
Lambar Labari: 3488674 Ranar Watsawa : 2023/02/17
Daga sarkin Morocco;
Tehran (IQNA) Sarkin Maroko ya ba da tarin kur’ani mai tsarki ga al’ummar Musulmi marasa rinjaye a kasar Ivory Coast.
Lambar Labari: 3487812 Ranar Watsawa : 2022/09/06